fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Kasar Korea ta Arewa ta hana matasanta sauraren waka, tace zata gurbata musu tarbiyya

Kasar Korea ta Arewa ta hana matasanta sauraren wakar K-Pop da Bidiyo wanda kasar Korea ta kudu ke samarwa.

 

Kasar ta saka dokar daurin Shekaru 15 da aikin wahala ga fuk wanda aka kama yana sauraren wakar.

 

Hukumomin kasar sun bayyana cewa, saurare da kuma kallon Bidiyon wakokin zai gurbatawa matasa tarbiyya da Tunani da kuma sakasu amta da al’adarsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *