fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Kasar Nijar ta baiwa Gwamna Zulum Kyauta mafi girma a kasarta dan karramawa

Shugaban Jamhuriyar Nijar Mohamed Bazoum ya karrama Gwamnan Borno Farfesa Babagana Zulum da lambayar yabo albarkacin cika shekaru 61 na samun ‘yancin kasar da aka yi ranar 3 ga wata. Yabon gwani ya zama dole a cewar Hausawa. Mene ne na ku ra’ayi?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *