fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Kasashen Amurka, UK, EU, Ireland, Canada sun yi Allah wadai da kulle Twitter a Najeriya

Kasashen Ireland, UK, US, Canada sun fitar da sanarwa a tare kan kulle Twitter da aka yi a Najeriya.

 

Sun bayyana cewa suna goyon bayan ‘yancin Bil’adama kan samun labarai da kuma bayyana ra’ayi a Najeriya a matsayin Ginshikin Dimokradiyya.

 

Suka ce kuma wannan ‘yanci na aiki ne a Zahiri da kuma ta yanar gizo.

 

The Diplomatic Missions Canada, the European Union, The republic of Ireland, United kingdom and United States issues joint statement on twitter ban in Nigeria.

“We strongly support the fundamental human right of free expression and access to information as a pillar of democracy in Nigeria as around the world and these rights apply online as well as offline.
Joint Statement re Govt of Nigeria’s Twitter suspension. # TwitterBan”.

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *