fbpx
Monday, November 29
Shadow

Kaso 18 cikin 100 na dalibai na hakura da karatu saboda rashin kudi

Shugaban kamfanin PresspayNG, Mr Abiola Metilelu ya bayyana cewa, akwai da yawa dake hakura da karatun jami’a saboda rashin kudi.

 

Ya jawo hankalin gwamnati ta fito da wani tsari da zai saukaka karatu ta yanda duk matashin dake so zai sameshi cikin sauki.

 

Yanzu haka dai akwai yara Miliyan 13.5 dake zauna basa zuwa Makaranta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *