fbpx
Monday, November 29
Shadow

Kaso 44% na matan Najeriya ana musu aurene kamin su cika shekaru 18>>Save The Children

Kungiyar dske ikirarin kare hakkin yara ta Save the Children ta bayyana cewa, kaso 44 cikin 100 na matan Najeriya ana musu aurene kamin su cika shekaru 18.

 

Kungiyar tace Najeriya ce kan gaba wajan yawan yiwa kananan yara mata aure da wuri a Duniya.

 

Kungiyar tace lamarin ya fi kamari a yankin Arewa, musamman Arewa ta yamma da Arewa maso gabas.

 

Kungiyar ta nemi a rika baiwa yara mata ilimi da basu damar ana damawa dasu a harkokin rayuwar yau da kullun.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *