fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Kaso 75 na ‘yan Najeriya basa jin dadin abinda ke faruwa a kasarnan>>Rochas Okorocha

Tsohon Gwamnan Imo, Sanata Rochas Okorocha ya bayyana cewa, Kaso 75 na ‘yan Najeriya basa jin dadin abinda ke faruwa a kasar.

 

Ya bayyana hakane yayin da wasu masu bukata ta musamman suka kai masa ziyara a gidansa dake Abuja.

 

Yace kuma yawanci wanda basa jin dadin abinda ke faruwa a kasar basa iya tabuka komai akai.

 

Yace kuma zage-zage da caccaka ba zasu iya kawo karshen matsalar ba, abinda ya kamata shine a rungumi addu’a.

 

”Nothing productive can come out of this percentage of the populace who do not daily find joy in the scheme of things in the country.

I will confidently say that over 75% of Nigerians are not happy, if Nigerians are not happy, nothing productive can come out of this large number of the populace”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *