fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Karin hotunan yanda ake gudanar da aikin hajjin Bana

Wadannan karin hotunan yanda akw gudanar da aikin hajjin bana ne dake gudana a kasar Saudiyya.

 

Babu mutane sosai kamar yanda aka saba. Hakan na zuwa ne saboda cutar coronavirus.

 

Saidai musulmai da yawa sun nuna rashin jin dadinsu kan wannan lamari. Inda wasu ke danganta hakan da kusantowar tashin qiyama.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *