fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Kawunan Gwamnonin Najeriya ya rabu kan zaben shugaban kasa a 2023

Rahotanni daga kungiyar gwamnonin Najeriya na cewa, Kawunan Gwamnonin ya rabu saboda maganar da gwamnonin Kudu suka yi.

 

Gwamnonin Kudu sun yi maganar cewa, dolene a tsayar da dan takarar shugaban kasa daga kudu a shekarar 2023.

 

Saidai  takwarorinsu na Arewa sun mayar da martanin cewa bai kamata ba, dan wannan lamari ne da ya shafi kasa gaba daya ba wani yanki ba.

 

Gwamnonin sun bayyana cewa kamata yayi a tattauna tsakaninsu kamin a dauki mataki. Daga bangaren Gwamnan Kogi  Yahya Bello, ya bayyana cewa, sam babu tsarin karba-Karba a cikin kudin tsarin mulkin Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *