fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Kayataccen hoton shugaba Buhari yana sauraren jawabi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wannan kayataccen hoton nashi indabyake sauraren jawabin wakilin kungiyar malaman Jami’a da suka kaimai ziyara yau, Alhamis a fadarshi ta villa dake babban birnin tarayya, Abuja.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Tauraron me daukar hoton shugaban kasar, Bayo Omoboriowo ne ya saka hoton a shafinshi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *