fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Kayatacciyar kwalliyar Sallah ta Ali Nuhu, Sani Danja, Maryam Yahya, da sauran ‘yan Kannywood

A jiya ne aka yi Idi bayan Kawo karshen Ibadar Azumin watan Ramadana.

 

Al’ummar Musulmai a bangarorin Duniya da yawa sun fita da kwalliya da sabbin Kaya inda aka yi Sallar Idi.

 

Hakanan kuma an an ci an sha, aka yi ziyarar ‘yan uwa da abokan arziki. Wadannan hotunan yanda wasu daga cikin jarumar masana’antar Fina-finan Hausa ta Kannywood irin su Ali Nuhu, Sani Musa Danja, Maryam Yahya, Ado Gwanja, Saratu Gidado da sauransu ne suka yi bikin sallar tare da iyalansu.

 

Kalli hotunan Maryam Yahya a kasa:

 

Wannan Kwalliyar Ado Gwanja ce

Salihsu Fulani

A’ishatulhumaira

Baballe Hayatu

Nazir Ahmad Sarkin Waka

Amal Umar.

Rahama Sadau.

 

Fati Washa.

Sani Musa Danja da Yakubu Muhammad da Iyalansu.

Fati Yola.

Ramadan Booth

Teema Makamashi.

Musa Mai Sana’a da Iyalinsa.

Ali Nuhu da Iyalansa.

Abba El-Mustapha

Saratu Gidado(Daso)

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *