fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Kayatattun hotunan Bikin Deezell da Amaryarshi

Tauraron mawaki, Ibrahim Rufai da aka fi sani da Deezell kenan a wadannan hotunan da suka nuna yanda aka sha  shagalin bikinshi da masoyiyarshi, matarshi, Jidda, Auren nasu ya dauki hankula sosai a shafin Twitter.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Muna tayasu murna da fatan Allah ya bada zaman lafiya da zuri’a dayyiba.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *