fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Kayatattun hotunan Bikin Kammala karatun ‘yar Uwar Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta taya ‘yar Uwarta, A’isha Sadau Kammala karatu.

 

A’isha ta kammala karatun Architecture ne inda kuma aka shirya mata kayatacciyar liyafa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *