fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Kayatattun hotunan dan kwallon Najeriya, Ighalo a Manchester United

Tauraron dan kwallon Najeriya, Odion Ighalo kenan a wadannan hotunan da aka ganshi yana dariya bayan da ya sauka a otaldin Kungiyar Manchester United da zai buhawa wasa a matsayin Aro nan da karshen Kakar wasan da muke ciki.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Wasu dai na ganin Igalon ba zai tabukawa Man United wani abin a zo a gani ba amma masu iya magana na cewa ba’a sam maci tuwo ba sai miya ta kare.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *