fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Kayatattun hotunan Dawowar Sarkin Kano daga kasar waje

Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II kenan a wadannan hotunan tare da fadawansa a yayin da ya dawo Gida Najeriya a yau, Laraba. Muna mai sannu da zuwa.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Sarki Sanusi ya je kasar Saudiyya inda yayi Ibada.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *