Taurarin fina-finan Hausa, Rahama Sadau da abokiyar aikinta Fati Washa kenan a wadannan hotunan nasu da su ka yi tare.
Rahama ce ta saka su a shafinta na sada zumunta inda masoyanta sukai ta yabawa.