fbpx
Wednesday, April 21
Shadow

Kayatattun Hotunan tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa,Fati Ladan da Mijinta, Yerima

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa,Fati Ladan kenan a wadannan kayatattun hotunan nata inda take tare da Mijinta, Shettima Yerima, wans shine shugaban kungiyar matasan Arewa.

 

Yerima ne da kansa ya saka hotunan a shafinsa na sada zumunta, Muna musu Fatan Alheri.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *