fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

Kayatattun Hotunan Yawan Shakatawar ‘yan kwallon Arsenal a Dubai

Bayan hutun da aka samu a gasar Premier league, ‘yan wasan kungiyar Arsenal sun tafi hutu kasar Dubai.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

‘Yan wasan sun fita yawon bude ido a Sahara inda suka ci abinciccikan yankin.

‘Yan wasan sun hau rakuma inda suke nuna wa duniya cewar sun shaki iska mai dadi.

Pierre-Emerick Aubameyang da Alexandre Lacazette sun ba wa sauran ‘yan wasan dariya bayan sun hai rakumi tare.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *