fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Kayatattun Hotunan Ziyarar Dan takarar shugaban kasar Nijar Masarautar Kano

Rahotanni Daga Masarautar Kano.

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero yakarbi bakuncin Dantakarar Shugabancin Kasar Niger Bazoum Mohamed Na Jam’iyyar PNDC TARYYA.

Dan takarar ya kai ziyarar ne Fadar sarkin kano a ranar Talatar data gabata.

Bayan ganwar tasu ne jim kadan Dantakar da twagarsa suka Dauki hotuna da Mai martaba Sarkin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *