fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Kevin De Bruyne da Fran Kirby sun lashe kyautar PFA ta shekarar 2021

De Bruyne ya lashe kyautar PFA karo na biyu a jere, PFA kyauta ce wadda ake baiwa gwarzon dan wasa a kowace shekara kasar Ingila inda ya doke abokan aikin shi Foden, Gundogan, Dias da kuma dan wasan United Fernandez da dan wasan Tottenham Harry Kane.

Tauraruwar Chelsea yar shekara 27 wacce tafi ciwa kungiyar kwallaye masu yawa a tarihi, Kirby itama ta doke abokan aikinta Sam Kerr da Ann-Katrin Berger ta lashe kyautar karo biyu, bayan ta lashe a shekarar 2018.

Dan wasan Manchester City, Phil Foden shima ya lashe kyautar PFA ta matasan yan wasa inda ya doke yan kasar sa ta Ingila Arnold, Mount, Rice, Saka da kuma Greenwood.

Yayin da itama yar wasan Manchester City Lauren Hemp ta lashe kyautar PFA ta matashiyar yar wasan shekara karo uku, bayan ta lashe kakar 2019-20 da kuma 2017-18.

 

PFA Awards: Kevin De Bruyne and Fran Kirby named 2021 PFA Players’ Player of the Year winners

De Bruyne won the annual award that is represented to the best footballer in England for the second consecutive season ahead of City team-mates Phil Foden, Ruben Dias, Ilkay Gundogan as well as Manchester United’s Bruno Fernandes and Tottenham’s Harry Kane.

Chelsea’s all-time leading goalscorer Kirby, 27, pipped team-mates Sam Kerr and Ann-Katrin Berger to receive the honour for the second time, after winning in 2018.

Foden, meanwhile, won the men’s PFA Young Player of the Year award beating fellow England internationals Trent Alexander-Arnold, Mason Mount, Declan Rice, Bukayo Saka and Mason Greenwood to the prize.

Man City Women forward Lauren Hemp won the women’s PFA Young Player of the Year for the third time in her career, adding to her wins in the 2019/20 season and 2017/18 season.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *