fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Kevin De Bruyne ya sabunta kwantirakinsa da City

Tauraron dan kwallon kasar Belgium, Kevin De Bruyne ya sabunta kwantirakisa da Manchester City har zuwa shekarar 2025.

 

Dan Shekaru 29 zai rika daukar Albashi n Fan 300,000 duk mako. Saura dai shekaru 2 ne suka rage masa kamin sabunta wannan kwantiraki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *