fbpx
Wednesday, December 1
Shadow

Kimanin Mutane Uku ‘Yan Sanda Suka Harbe A Jihar Lagos A Yayin Zanga-zangar Kin Amincewa Da Dokar Hana Acaba

Akalla mutane uku ne rahotanni suka nuna cewa sun rasa ransu a yankin Ijora dake karamar hukumar Apapa a jihar Lagos a yayin zanga-zangar da masu aikin acaba suka fito a yau biyo bayan hana hawa babur da gwamnatin ta jihar Lagos ta yi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *