fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Kiris ta hana Mbappe yaci kwallon da ba’a taba cin irinta ba a wasan da PSG tawa Etienne 6-1 amma duk da haka ya sha yabo

A wasan da suka buga jiya na gasar cin kofin Copa de La League, PSG ta wa Saint-Etienne cin raba ni da yaro na 6-1, Icardi yaci kwallaye 3 ringis shi kadai, Sai Neymar yaci kwallo 1 yayinda Mbappe ya ci kwallo 1 sai kuma golan Etienne da yaci kanshi kwallo 1.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Saidai abinda yafi daukar hankali sosai a wasan shine wata kwallo da Kylian Mbappe ya kusa ci wadda da ya cita, wasu na ganin itace zata zama kwallo me kyan da ba’a taba cin irin taba.

Wannan yasa akai ta maganar abinda Mbappen yayi a shafukan sada zumunta.

Kalli bidiyon abinda yayi a kasa:


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *