fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Kisan da akewa ‘yan Bindiga ba zai bayar da sakamakon da ake so ba>>Sheikh Gumi

Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa, Kisan da akewa ‘yan Bindiga ba lallau ya bayar da sakamakon da ake nema ba.

 

Yace hakan zai iya sawa Najeriya ta koma kamar kasar Afghanistan.

 

Yace maimakon nuna karfi, kamata yayi gwamnati ta dauki irin matakin data dauka akan tsageran Naija Delta da kuma wanda suka yi Zanga-Zangar EndSARS.

 

Punchng ta ruwaito cewa, Sheikh Gumi yace tsananta kaiwa ‘yan Bindigar hare-hare zai sa su koma masu tsatstsauran ra’ayin addini.

“Any more action will push them closer to religious fanaticism. It gives them protection from discrediting them as thieves and also reinforces their mobilisation of gullible young unemployed youth as we saw with Boko Haram.

“These measures I enumerated are cheaper, easier, and lasting than the kinetic approach which is now taking place. No military, especially of a poor economy, can win guerrilla warfare. The recent victory of the Taliban in Afghanistan is a factual warning for those that contemplate this.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *