fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Kisan Mutane 40 a Zamfara ya min Zafi>>Atiku Abubakar

Tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa, kisan mutane 40 a garin zurmi na jihar Zamfara ya masa zafi.

 

Yace kisan mutanen da ba ruwansu ba abune da zaa lamunta ba. Yace yana mika sakon ta’aziyya ga iyalan wanda abin ya shafa.

 

Yayi kira ga Gwamna Matawalle ya hada kai da Gwamnatin tarayya dan kawo karshen Lamarin.

 

I am saddened by reports of the killing of over 40 persons in Zumi LGA of Zamfara. The killing of innocent citizens for whatever reason is not acceptable. My thoughts and prayers are with the families of the deceased and all those who the attack has displaced.

 

I urge Gov. Bello Matawalle to join hands with the Federal government and security agencies to bring this dastardly acts under control.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *