fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Kisan Sojan Iran Da Amurka Ta Yi: ‘Yan Shi’a Sun Kona Tutar Amurka Tare Da Jan Ta A Kasa A Garuruwan Abuja, Kaduna Da Zariya

A Nijeriya mabiya Shia sun yi maci a garuruwan Abuja, Kaduna da Zariya inda suke Allawadai tare da yin tir da kisan Qaseem Sulaimani wanda sojojin Amurka sukayi ranar Juma’a. 

Suna dauke da hotunan shi a manyan alluna suna bayyana kalmomin kin jini da kasar Amurka. Al’amarin da ya jawo hankalin mutane a sassa daban daban na duniya cikin har da Nijeriya.
A yayin gangamin nasu sun yi ta jan tutar kasar Amurka a kasa suna sanya mata wuta.
 Ga wasu daga hotunan taron.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *