fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Kisan ‘yan Bindiga ba zai yi maganin matsalar tsaro ba>>Shugaban Sojoji

Shugaban sojojin sama, Air Mashall Isiaka Amao, ya bayyana cewa, kisa kadai ba zai yi maganin matsalar tsaro ba.

 

Yace dole sai an hana da ayyukan kungiyoyi masu zaman kansu da kuma masu ruwa da tsaki a tsakanin Al’umma kamin a samu shawo kan matsalar.

 

Ya bayyana hakane yayin da yake magana kan sabbin jiragen yakin sama da Najeriya ta siyo.

“I also want to clarify that air-power alone cannot win this war. It will take a collective efforts like the Chief of Defence Staff has said. The military, civil society organisation and all other stakeholders. While the Super Tucano is going to play a very prominent role, lets not seat-back and think that the Super Tucano is going to end this war. It’s going to happen. Its going to be a collective effort.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *