fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Ko da cizo ne ku rika yakar ‘yan Bindiga, ku daina jiran jami’an tsaro>>Gwamna Masari

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya baiwa jama’ar jiharsa shawarar cewa, su rika tashi suna baiwa kansu kariya daga ‘yan Bindiga, su daina jiran jami’an tsaro.

 

Masari ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya watsu a shafukan sada zumunta, kamar yansa Peoplesgazette ta ruwaito.

 

Masari yace ina jaruman cikin jama’a sukene? Yace sojoji da ‘yansanda zasu yi aikinsu amma ya kamata jama’ar gari ma su rika hobbasa.

“It is important for you to fight your enemy, even with your teeth bite him. Where are the warriors? I don’t understand our people these days. What they should be doing is not what they are doing,” Mr Masari said in the Hausa language.

He added, “You are waiting for brigadier somewhere to come, or soldiers and policemen or even fighting (sic) jet, is it not possible, they will do their work, but we need to join hands together.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *