fbpx
Friday, May 14
Shadow

Ko da Pantami yaso ajiye aikinsa, Shugaba Buhari ba zai taba amincewa ba>>Wata Majiya daga fadar Shugaban kasa

Wata majiya daga fadar Shugaban kasa ta bayyana cewa koda Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami ya so Ajiye aikinsa Shugaba Buhari ba zai taba amincewa ba.

 

Majiyar ta bayyanawa Daily Post cewa, dalili kuwa shine Shugaba Buhari na ganin cewa duk wata suka da za’a wa na kusa dasi kamar shinr ake suka.

 

Majiyar ta bayyana cewa, Shin tun da ya hau Mulki mutane nawa ya kira daga gwamnatinsa? Yace kiraye-kirayen mutane ba zai saka ya kori Pantami ba.

 

Ya kuma kara da cewa, shi Mutum ne wanda idan dai ya amince dakai to Shikenan.

“The President will not sack Pantami, I can tell you this. The reason for his position is that he strongly believes any attack on his appointee is an attack on him.

“He is not someone who will remove someone because people are making such demands. Look back since he assumed office, how many people has he removed on the grounds of allegations?

“Once he agrees to work with you, that’s it. He won’t say due to any protest or campaign, the minister should pack his bags and leave the government.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *