fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Ko kwana daya ba zan kara ba: Wa’a dina na cika zan sauka daga Mulki>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa,  babu maganar tazarce.

 

Shugaban yace yayi rantsuwa da qur’ani cewa zai yi mulki bisa bin kundin tsarin mulkin Najeriya dan haka masu maganar ta Zarce su daina ba zai yi ba.

 

Shugaban yayi wannan maganane yayin ganawa da ‘yan Najeriya dake kasar Saudiyya.

 

Ya kuma kara da cewa, yana neman a yi amfani da fasahar Zamani wajan gudanar da zabe.

 

“I swore by the Holy Qur’an that I will serve in accordance with the constitution and leave when my time is up. No “Tazarce’’ (tenure extension). I don’t want anybody to start talking about and campaigning for unconstitutional extension. I will not accept that.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *