fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Ko zan Mutu sai na canja halitta ta daga Namiji zuwa mace>>Idris Okuneye(Bobrisky)

Tauraron me sayar da kayan Kwalliya na mata, Bobrisky wanda Asalin sunansa Shine Idris Okuneye ya bayyana cewa, ko zai Mutu sai ya canja halittarsa daga Namiji zuwa Mace.

 

Ya bayyana cewa, Sau 2 ana kaishi Asibiti saboda zafin da ya rika damunshi bayan da ya je aka mayar masa mazaunansa irin na mata.

 

Ya bayyana cewa, bai yi nadsmar yin hakan ba, amma wani ya bashi shawarar cewa kada ya sake ya mutu yana wannan shirmen, Saidai ya bayar da amsar cewa, a shirye yake ya mutu yana yin hakan.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *