fbpx
Friday, May 14
Shadow

Kocin Barcelona, Ronald Koeman ya samu jan kati yayin da kungiyar tasha kashi daci 2-1 a hannun Granada

Ronald Koeman ya samu jan kati yayin da Barcelona tasha kashi a hannun Granada ranar alhamis a gasar La Liga. Kocin Barcelonan ya samu jan katin ne bayan an dawo daga hutun rabin lokacin bayan Drawin Machis ya ramawa Granada kwallon da Messi yaci.

 

Kuma ko da aka tashi wasan Koeman ya bayyana cewa shi bai laifin komai ba aka bashi katin, amma a zahiri ya cewa kocin ne “wannan wace irin dabi’a ce”.

 

Bayan an baiwa kocin jan katin Jorge Molina ya sake ciwa Granada kwallo guda wadda tasa kungiyar tayi nasara a gidan Barcelona karo na farko a tarihi.

 

Kuma sakamakon wasan yasa Burin Barcelona na lashe kofin La Liga a wannan kakar yaja baya, domin ta kasance ta uku a teburin gasar kuma wasanni biyar ne kacal suka rage.

 

Koeman baffled by red card during Barcelona’s shock defeat to Granada

Ronald Koeman was pretty baffled to be shown a red card during Thursday’s shock defeat to Granada in La Liga at the Camp Nou.The Barcelona boss was sent from the touchline in the second half, shortly after Darwin Machis has equalized for the visitors.

 

Koeman spoke about the decision after the match but insisted he had done nothing wrong. But apparently, Koeman was sent off for saying “what a character” to the referee.

 

Things then went from bad to worse for Barcelona as Jorge Molina popped up with the winner to hand Granada a first ever win at the Camp Nou.

 

The result also delivers a big blow to Barca’s titles hopes with the defeat leaving the team in third place with five games left to play.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *