fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Kocin West Ham David Moyes ya sabunta kwantirakin shi na tsawon shekaru uku

David Moyes, wanda yake horas da West Ham karo na biyu ya taimaka mata ta kasance ta shida gasar Firimiya kakar data gabata inda ta cancanci buga fasar Europa League.

West Ham ta fara ganawa da Moyes akan sabunta kwantirakin shi tun kafin wannan kakar ta kare, kuma kafin Everton ta fara harin siyan shi ya maye mata gurbin Ancelotti.

Bayan sabubta kwantirakin nashi David Moyes ya bayyana cewa yana farin ciki da zai cigaba da horas da kungiyar.

David Moyes: West Ham manager signs new three-year deal

Moyes, who is in his second spell in charge of the Hammers, led the club to a sixth-placed finish in the Premier League last season, securing Europa League qualification.

West Ham had held negotiations with Moyes over a new deal prior to the end of the campaign, before the Scot emerged as a candidate for a return to Everton following the departure of Carlo Ancelotti.

“I am delighted to have committed my future to West Ham United,” said Moyes.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *