fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Komawar Gwamna Matawalle APC ya tabbatar mana da cewa Jam’iyyar ce ke daukar nauyin ‘yan Bindiga>>PDP

Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa, komawar Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle APC ta nuna cewa, APC dince ke daukar nauyin ‘yan Bindiga.

 

Tace Gwamna Matawalle na son kawo karshen ‘yan Bindiga ne a jiharsa shiyasa ya koma APC.

 

Kakakin PDP, Kola Ologbondiyan yace Gwamna Matawalle ne da kansa ya bayyana haka dan haka ya kawar da shakkun mutane game da lamarin.

 

“The Peoples Democratic Party (PDP) says the confession by Zamfara State governor, Bello Matawalle, that he joined the All Progressives Congress (APC) in order to get the Federal Government to end insecurity in his state, reinforces public stance that the APC and its government are responsible for the banditry, terrorism and kidnapping ravaging that state.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *