fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Korar Ministoci: Kowa shugaba Buhari zai dauka aiki ba za’a samu nasara ba saboda shine matsalar>>PDP

Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa korar da Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yawa Ministocin wutar Lantarki dana noma dan ka boye gawarsa ne.

 

Kakakin PDP, Kola Ologbondiyan ya bayyana cewa, gazawa da rashin iya aiki ne karara yawa gwamnatin shugaban kasar katutu.

 

Yace koda an dauko kwararrun da suka iya aiki, to gazawar shugaban kasar ba zata barsu su samu nasarar da ta kamata ba.

 

Yace ba canja Ministoci ne ‘yan Najeriya suke son gani a Mulkin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ba, suna son ganin ya sauka daga mulkin ne ya basu waje.

Part of the statement read, “Our party is also investigating the real reason behind their sack given Mr. President’s public approach to fighting corruption by “easing out” the culprits.

“The party however asserts that the manifest inefficiency of the Buhari administration is a product of the President’s myopic and divisive approach to governance as well as the impunity and corruption deeply embedded in his administration and party, the All Progressives Congress.

“The PDP posits that even if the best hands are recruited, they will be contaminated by incompetence, impunity, disregard to rules, divisiveness and corruption that have become the hallmark of the APC and its administration.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *