fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Kotu ta dakatar da Gwamna Mai Mala Buni daga shugabancin APC

Wata Kotu a Asaba ta dakatar da Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni da bayyana kansa a matsayin shugaban riko na jam’iyyar APC.

 

Mai shari’a, Justice Onome Marshal Umukoro ne ya yi wannan hukunci inda kuma ya dakatar da babban taron jam’iyyar da za’a yi a jihar Delta.

 

Mataimakin shugaban jam’iyyar a jihar, Olorogun Elvis Ayomanor ne da wasu suka kai kara inda suka bayyana cewa, wasu na son yin karfa-karfa a babban zaben da za’a yi a jihar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *