fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Kotu ta daure karuwar data gantsarawa wani mutum cizo suna tsaka da lalata

Kotu a jihar Benue ta daure wata karuwa, Dooshima Anems saboda cizon wani mutum a harshe yayin da suke lalata.

 

Mai shari’a Ms Rose Iyorshe ta yankewa karuwar shekaru 4 a gidan yari bayan da ta amsa laifinta.

 

Tace amma tana kare kantane dan kuwa Mr. Amos Igbo yaso kara lokaci tare da ita amma kuma kudin da ya bata basu kai ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *