fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Kotu ta daure wata mata data gantsarawa magidanci makwabcinta cizo a mazakuta

Kotu ta daure wata mata da fada ya hadasu da wani makwabcinta ta gantsara masa cizo a mazakuta.

 

Hakanan matar ta kuma ciji mutumin a cikinsa.

 

Lamarin ya farune a jojar Osun inda kotun ta daure, Nifemi Ajayi ta kuma daga kara zuwa ranar 15 ga watan Nuwamba.

NAN

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *