fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Kotu ta tsayar da 4 ga watan October a matsayin ranar da zata yankewa dan Abdulrashid Maina Hukunci

Babbar kotun tarayya dake Abuja ta tsayar da ranar 4 ga watan October a matsayin wadda zata yankewa dan Abdulrashid Maina, watau Faisal Maina hukunci.

 

Faisal dai kamar mahaifinsa ana zarginshi ne da ta’ammuli da kudin haram.

 

Hakanan kuma an bauar da belinsa a baya amma ya tsere.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *