fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Kotun Amurka ta ba da umarnin kame Abba Kyari

Wata kotu a Amurka ta bayar da sammacin kame Mataimakin Kwamishinan ’Yan sanda a Najeriya, Abba Kyari.

A cewar wata takardar kotu, Otis Wright na Kotun Gunduma ta Amurka na yankin tsakiyar California ya umarci Ofishin Bincike na Tarayya da ya bi diddigin Kyari tare da gabatar da shi a Amurka saboda rawar da ya taka a zambar miliyoyin dala tare da Ramon Abbas, da aka fi sani da Hushpuppi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *