fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Ku ajiye makamanku ku nemi Afuwa>>Hukumar Sojin Najeriya ta gayawa Boko Haram

Hukumar Sojojin Najeriya ta Nemi Kungiyar Boko Haram da ta ajiye makamanta, ta tuba.

 

Kwamandan Runduna ta 7, A.A Eyitayo ne ya bayyanawa manema labarai haka a Maiduguri.

 

Ya bayyana cewa, hare-haren Sojojin Najeriya sun tarwatsa Kungiyar ina suke neman matsuguni.

 

Amma yayi kira a garesu da su ajiye makamai su zo su nemi Afuwa a canja Musu tunani dan mayar dasu cikin al’umma.

 

Yayi kira ga manema labarai da su jawo hankalin Boko Haram su kaucewa tayar da Fitina.

“We are not here for bloodletting, nobody is happy that people are dying,” the GOC said.

“Some of them (insurgents) are listening to the media so it is good for us to appeal to them through the media to shun violence, turn up to seek forgiveness and reconciliation.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *