fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Ku dai baku da bakin da zaku mana magana akan cin hanci>>APC ta caccaki PDP

Jam’iyyar APC ta caccaki PDP kan dukar da tawa binciken da gwamnatin APC din zata fara akan hukumar NPA.

 

APC ta bakin kakakin kwamitin riko, John James ta bayyana cewa PDP bata da bakin sukarta akan cin hanci.

 

Yace bai kamata ba yanda PDP ta zargi Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi da kuma matarsa, wadda ba ‘yar siyasa bace, bata ma taba rike mukamin gwamnati ba.

 

Yace PDP a lokacinta, sun mayar da cin hanci harkar iyali da dangi.

Even for the totally debased PDP, that was a whole new low! Apparently, the PDP is still living in their alternate reality in which corruption, aided by their family members and cronies has approved statecraft. For the PDP that looted everything in sight during the 16 years it held this country to ransom, it is understandable that it is still unable to understand a routine administrative probe”, the statement added.

 

To be clear, ‘corruption personified,’ which the PDP represents, is in no position to pontificate or even point fingers at the APC on the ongoing fight against corruption”, APC added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *