fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Ku daina baiwa Gwamnati tallafi a baiwa talakawa, Wadaka suke da kudin>>Atiku ya gayawa kasashen Waje

Tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya jawo hankalin bankin raya kasashen Africa,  AFDB ds ya daina baiwa Gwamnati kudin tallafi.

 

Atiku ya bayyana hakane a wajan yaye daliban jami’arsa ta ABTI dake Adamawa. Yace dalili kuwa shine cin hanci da Rashawa yayi yawa a gwamnatin.

 

Mafita shine a baiwa ‘yan kasuwa tallafin maimakon gwamnati, Atiku yace akwai tallafi da yawa da aka kawowa Najeriya daga kasashen waje amma Gwamnatin ta yi wadaka dashi, an ma rasa me aka yi da kudin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *