fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Ku daina bamu cin hanci, Bamaso>>’Yansanda suka gargadi ‘yan Najeriya

‘Yansanda sun gargadi mutanen Najeriya da su dsina basu cin hanci sabods hakan ya sabawa doka.

 

Hakanan suma ma’aikatan hukumar Kiyaye hadutrra ta Road Safety sun bayyana irin wannan koke.

 

Hakan ya farune a wajan wani taron karawa juna sani da kwamitin shugaban kasa kan yaki da rashawa da cin hanci, PACAC ya shirya.

 

Mataimakin kwamishinan ‘yansanda, Olaolu Adegbite ya bayyana a wajan taron cewa baiwa ‘yansanda cin hanci laifi ne dan haka ‘yan kasa su daina.

 

 

“The X-Squad monitors unethical conduct. Citizens can approach the squad with information.

“The IG Monitoring Unit also conducts sting operations and arrests officers in the field and makes recoveries. Citizens must provide support through evidence.

“Citizens should stop the act of offering bribe and gratification, which is a crime under the Criminal Code,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *