fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Ku daina bari ‘yan Bindiga na kasheku>>Gwamnan imo ya gayawa Jami’an tsaro

Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya bayyana cewa, zai samarwa da jami’an tsaron jihar da tsarin Inshora.

 

Ya kuma bayyana cewa, yana kitlra ga jami’an tsaron su daina tsayawa ana kashesu haka kawai.

 

Gwamnan ya bayyana hakane yayin ziyarar da ya kaiwa Ofishin ‘yansandan a jihar Imo inda ya jajanta musu yawan hare-haren da ake kai mu da sunan ‘yan Bindiga.

 

Gwamnan ya karfafawa ‘yansandan kwarin gwiwa ta hanyar gaya musu cewa, su kadai ne fa aka baiwa Umarnin amfani da Makami a kasarnan, dan haka su daina tsayawa sakarkaru na kashesu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *