fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Ku daina danganta nasarar mata ga maza, mafi yawancin maza suna fama da yunwa – Jaruma Sonia Ogiri

Jaruma Sonia Ogiri ta nemi mutane su daina danganta dukiyar mata da maza.

A cikin wani sakon da ta wallafa a shafinta na Instagram, ta nuna cewa mafi yawanci maza suna fama da “yunwa.”

Ta bayyana cewa mata yanzu suna da zukatan zakoki tare da sha’awar yin sana’oi domin samun kuɗin kansu.

Ga abunda ta rubuta nan a kasa…..

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *