fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Ku daina jiran ‘yansanda, ku tashi ku kare kanku>>Gwamna Matawalle

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya nemi jama’ar jiharsa, dama Najeeiya baki daya su daina jiran ‘yansanda idan ‘yan Bindiga sun kai musu hari, su rika tashi suna kare kansu.

 

Ya bayyana hakane Gusau inda gwamnatin jihar ta shirya addu’a ta musamman dan kawo karshen matsalar ‘yan Bindigar.

 

Gwamnan yace matsalar tsaron na neman ta gagara, yace zasu dauki matasa dan baiwa kaiyuka da Unguwannin da suke zaune kariya.

I am calling on the people of the state to defend themselves if the bandits attack them.

“My government has approved that whenever the bandits attack you, don’t wait for the security personnel to come to your rescue. You should rise up and protect yourselves.

 

“My government has also planned to recruit locals from each community who will be in charge of monitoring their villages to ensure that bandits don’t attack them.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *