fbpx
Monday, May 10
Shadow

Ku daina kai karar Fulani wajan ‘yansanda, ku rika maganinsu>>Wata ‘Yar Kudu ta baiwa danginta Shawara

Wata ‘yar kudancin Najeriya ta baiwa danginta Shawarar cewa, su daina kaiwa ‘yansanda Rahoto idan Fulani suka kai Musu hari.

 

Ta bayyana cewa abinda ya kamata kawai shine su dauki mataki kuma kada ma su bari a gane sune.

 

Tace ya kamata su shirya yaki da Fulanin da gaske suke. Ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *