fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Ku daina rufe wayar ku da dare akwai damarmaki da yawa da zasu iya wuce ku>>Shawara daga Mansurah Isah

Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa,  Mansurah Isah ta baiwa mutane shawarar su daina rufe wayoyinsu da dare.

 

Tace akwai damarmaki da yawa da zasu iya wuce mutum. Ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta inda take cewa, dama ta wuce wani saboda ya rufe wayarsa da dare.

 

Tace tana jiwa wannan mutum haushin rashin da yayi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *