fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Ku daina tserewa zuwa wasu kasashe kuna watsar da Najeriya>>Gwanati ta roki Matasa

Gwamnatin tarayya ta roki matasa su daina tserewa daga Najeriya suna komawa wasu kasashe suna zama ‘yancan, Gwamnatin ta yi wannan kirane ta hannun Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola.

 

Ministan yace hakan ba zai kawowa Najeriya ci gaba ba, yace, zasu samar da tsare-tsaren da zasu samarwa matasa ayyukan yi.

 

Ya bayyana hakane wajan wani taro da aka yi a Abuja ta bakin babban sakataren ma’aikatarsa, Dr. Shu’aibu Belgore.

He appealed to the youths to stop renouncing their citizenship.

 

Aregbesola said a committee would be set up in the Ministry with stakeholders to oversee the operations and implementation of the deliverables.

 

He announced that the committee would be chaired by the Director, Planning Research and Statistics (PRS) in the Ministry, Mr. Kabiru Ayuba, with representatives of the four Services under the Ministry and other relevant officers.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *