fbpx
Friday, April 23
Shadow

Ku daina:Zaku jawo mana jangwamne a mana kisan kiyashi>>Dattawan Yarbawa suka gargadi Sunday Igboho da sauran masu son kafa kasar Oduduwa

Dattawan Yarbawa sun gargadi Sunday Igboho da sauran masu son kafa kasar Oduduwa cewa su daina.

 

Dattawan karkashin kungiyar YCE ta bakin Sakatarenta, Cheif Kunle Olajide tace masu son kafa kasar Oduduwan suna maganane da yawunsu ba da yawun kabilar yarbawa ba.

 

Yace da wa suka zauna, wa ya basu damar su bayyana cewa za’a kafa kasar Yarbawa? Yace suna da manya da wakilai da shuwagabanni babu wanda aka zauna dashi aka cimma wannan matsaya.

 

Yace tabbas Najeriya na cikin matsala kuma yarbawa na shan wahala a cikin ta amma ballewa su kafa kasarsu ba itace mafita ba, yace idan fa suka nace akan cewa sai sun balle ta tsiya-tsiya to gwamnatin tarayya zata iya amfani da karfin tuwo wajan murkushe su haka kawai su ja awa yarbawa kisan kiyashi.

 

Yace idan suka lura hatta jihar da shugaban kasar ya fito, watau Katsina bata tsira daga matsalolin tsaron da ake fama dasu ba, dan haka su daina wannan ikirari duk da cewa bacin raine.

A baya Hutudole.com ya kawo muku yanda Gwamnan Ondo yayi magana akan wannan lamari na kafa kasar Oduduwa 

 

“That Nigeria ceases to exist from March 17 is illusory effusion. We can’t rush to take actions that are bound to consume us. We must use our talents to read the barometer of the state of the country correctly and then chart our ways to victory and success” .

“If you go to war where you are grossly disadvantaged, you are committing mass suicide, and as elders in the Yoruba nation, we will not lead our people to commit mass suicide.

“Everybody is free to say whatever he likes; you can say there is no Nigeria, but in reality, you can see that Nigeria exists. At the height of anger is insanity. What we are seeing in this Federal Government doesn’t give cause for cheers at all.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *